<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><author>E. P. Miller</author>
<title>Mu Ƙanƙanana Ne, Yesu Ya Cece Mu LW305</title>
<lyrics>[V1]
 1) Mu ƙanƙanana ne, Yesu ya cece mu.
 Mun yi roƙo da sunansa, ya zo ya cece mu.

[V2]
 2) Yesu ya zaƃe mu tun ba mu san shi ba,
 Amma yanzu dai mun yi wayo, mu zo mu zaƃe shi.

[V3]
 3) Yesu ya neme mu tun ba mu kula ba,
 Ƙaunarsa ce ta jawo mu, mu zo mu yi godiya.

[V4]
 4) Yesu ya kira mu, kowa da sunansa,
 Kowa ya ba shi aikinsa, yana bukatarmu.</lyrics>
<hymn_number>305</hymn_number>
</song>